logo

HAUSA

Za a bude layin zirga-zirgar jirgin sama marasa tashi nesa a Beijing

2024-05-29 15:51:52 CRI

 Za a bude layuka 3 na zirga-zirgar jiragen sama marasa tashi nesa sosai, a tsakanin birnin Beijing fadar mulkin kasar Sin da yankunan dake kewayensa, domin ingiza ci gaban tattalin arziki a sama maras nesa. Bari mu duba karin haske kan batun ta shirinmu na yau.