Bikin samar da ayyukan yi ga masu bukata ta musamman na birin Beijing
2024-05-29 15:43:52 CMG Hausa
Ga yadda aka gudanar da bikin samar da ayyukan yi ga masu bukata ta musamman na birin Beijing. An ce ya zuwa karshen shekarar 2023, yawan mutane masu bukata ta musamman da suka samu aikin yi a birnin Beijing ya kai kashi 68.5 cikin dari.(Zainab Zhang)