logo

HAUSA

Ci gaba mai inganci bisa kirkire-kirkire

2024-05-29 09:06:30 CMG Hausa

A cikin ‘yan shekarun da suka gabata, birnin Dongguan na lardin Guangdong dake kudancin kasar Sin yana mai da hankali kan raya masana’antu ta hanyar yin kirkire-kirkiren kimiyya da fasaha domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)