Heihe: An gudanar da gasar fid da gwani ta fuskar kashe gobara a gandun daji
2024-05-28 10:35:40 CMG Hausa
A birnin Heihe da ke lardin Heilongjiang a arewa maso gabashin kasar Sin, an gudanar da gasar fid da gwani ta fuskar kashe gobara a gandun daji. (Tasallah Yuan)