logo

HAUSA

Bikin kide-kide da fasahohin gargajiya na kasa da kasa a birnin Alkahira

2024-05-28 16:12:23 CMG Hausa

Bikin kide-kide da fasahohin gargajiya na kasa da kasa ke nan, wanda aka kaddamar a birnin Alkahira babban birnin kasar Masar, bikin da ya samu halartar masu fasahohi daga kasashe, da shiyyoyi 30 don nuna al’adu da kide-kide na sassan duniya.