logo

HAUSA

Ingiza ci gaba da sabon makamashi

2024-05-28 09:14:59 CMG Hausa

Ana kokarin ingiza ci gaban tattalin arziki ba tare da gurbata muhalli ba a lardin Fujian na kasar Sin ta hanyar yin amfani da makamashin iska da nukiliya. (Jamila)