logo

HAUSA

Kwadon Baka: Mafarin raya masana’antar kera motoci ta kasar Sin

2024-05-27 11:16:47 CMG Hausa

Babbar motar dakon kaya ta farko ta jamhuriyar jama’ar kasar Sin ta tashi daga nan.

Bayan shekaru 70, shin yaya ake kyautata fasahar kera babbar motar dakon kaya?

Wadanne sabbin ci gaban da aka samu wajen kera motar?

Cikin shirin Kwadon Baka, za mu leka mafarin raya masana’antar kera motoci ta kasar Sin.