logo

HAUSA

Injin mutum mutumin tiyata

2024-05-27 13:44:27 CMG Hausa

Ga yadda ake amfani da injin mutum mutumin tiyata a dakin gwajin yankin masana’antun kera na’urorin kiwon lafiya na Xiegu dake birnin Shanghai na kasar Sin. (Jamila)