logo

HAUSA

Kiwon kifi kan teku a Rongcheng

2024-05-25 15:07:58 CMG Hausa

Ana kiwon kifaye a kan teku dake gabar tekun birnin Rongcheng dake lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)