logo

HAUSA

Cinikayya ta yanar gizo ta samu ci gaba cikin sauri a kasar Sin a watanni hudu na farkon bana

2024-05-24 16:41:36 CRI

 Sabbin alkaluman da ma’aikatar kasuwancin kasar Sin ta fitar a kwanakin baya bayan nan sun nuna cewa, a cikin watanni hudu na farkon bana, wato daga watan Janairu zuwa watan Afrilu, cinikayya ta yanar gizo a kasar tana ci gaba da samun bunkasuwa cikin sauri. Bari mu duba karin haske kan batun ta shirinmu na yau.