Xi ya taya Abinader murnar sake lashe zaben Jamhuriyar Dominica
2024-05-24 19:02:51 CMG Hausa
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya aike da sakon taya murna ga Luis Abinader, bisa sake zabarsa da aka yi a matsayin shugaban Jamhuriyar Dominica. (Fa’iza Mustapha)