logo

HAUSA

Bikin shawarwarin kasa da kasa kan zuba jari a yammacin kasar Sin

2024-05-24 17:02:45 CMG Hausa

Bikin shawarwarin kasa da kasa kan zuba jari a yammacin kasar Sin karo na shida ke nan, wanda aka kaddamar a jiya Alhamis a birnin Chongqing da ke kudu maso yammacin kasar Sin. Bikin dai ya samu halartar kamfanoni sama da 1700 daga kasashe da shiyyoyi 27 na ketare da ma sassa 27 na cikin gida, kuma za a gudanar da bikin har zuwa ranar 26 ga wata.