logo

HAUSA

Sin ta cimma tudun-dafawa a fannin kiyaye mabanbantan halittu

2024-05-24 16:23:07 CMG Hausa

Kasar Sin ta cimma manyan nasarori a fannin kiyaye mabanbantan halittu, ta hanyoyi daban-daban, ciki har da kafa lambunan shan iska na kasa, da lambunan kiyaye tsirrai na kasa, gami da kiyaye namun daji da tsirrai masu daraja, al’amarin da ya sa yawan nau’ikan namun daji, da tsirrai dake fuskantar bacewa, ke dada karuwa, har ma muhallin zamansu ke kara kyautata.