Zhang Guoqing ya halarci harkokin jimamin rasuwar shugaban kasar Iran
2024-05-23 11:17:11 CMG Hausa
A jiya Laraba, wakilin musamman na shugaban kasar Sin Xi Jinping, kuma mataimakin firaministan kasar Zhang Guoqing, ya halarci harkokin jimamin rasuwar shugaban kasar Iran Seyed Ebrahim Raisi, wanda aka gudanar a birnin Tehran, inda ya kuma gana da mukaddashin shugaban kasar Mohammad Mokhber. (Maryam)