Tashar samar da wutar lantarki ta karfin iska a kan teku
2024-05-23 13:53:06 CMG Hausa
Ga yadda aka gaggauta gina tashar samar da wutar lantarki ta karfin iska a kan teku dake lardin Guangxi na kasar Sin, wannan ce irin tashar ta farko da aka gina a lardin.(Zainab Zhang)