logo

HAUSA

Masana’antun zamani a Jiaxing

2024-05-22 14:34:32 CMG Hausa

Ana kokarin raya masana’antun fasahohin zamani ta hanyar yin kirkire-kirkire a birnin Jiaxing dake lardin Zhejiang na kasar Sin domin samun ci gaba mai inganci. (Jamila)