Shugaba Xi ya taya sabuwar shugabar Macedonia ta Arewa murnar kama aiki
2024-05-21 11:50:57 CMG Hausa
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taya sabuwar shugabar kasar Macedonia ta Arewa Gordana Siljanovska-Davkova murnar kama aiki cikin nasara. (Saminu Alhassan)