Kashgar: Masu raye-raye na maraba da masu ziyara
2024-05-21 10:09:43 CMG Hausa
A birnin Kashgar da ke jihar Xinjiang da ke arewa maso yammacin kasar Sin, masu kide-kide da raye-raye na maraba da masu ziyara a tsohon bangaren birnin. (Tasallah Yuan)