logo

HAUSA

Dakin kimiyya da fasaha a Huzhou

2024-05-21 14:49:34 CMG Hausa

Yara kanana na makarantar renon yara ta garin Meishan na gundumar Changxing ta birnin Huzhou dake lardin Zhejiang na kasar Sin sun shiga dakin nuna ilmomin kimiyya da fasaha. (Jamila)