logo

HAUSA

Aikin gona da na’urar zamani

2024-05-20 19:14:46 CMG Hausa

Manoman kauyen Erdong na garin Shuangmiao na birnin Dazhou dake lardin Sichuan na kasar Sin suna gudanar da aikin gona da na’urorin zamani. (Jamila)