Ga yadda 'yan sanda dauke da makamai na kasar Sin suke yin aikin ceto a inda aka yi girgizar kasa
2024-05-20 07:18:30 CMG Hausa
A watan Afrilu da ya gabata na bana, an samu wani bala’in girgizar kasa mai karfin 4.7 na ma’aunin Richter a garin Shagrila na lardin Yun’nan dake kudu maso yammacin kasar Sin. Sakamakon haka, cikin gaggawa ne, wata tawagar ’yan sanda mai dauke da makamai ta kasar ta kaddamar da aikin ceto ta isa inda aka yi girgizar kasa domin ceton mutanen da bala’in ya shafa. (Sanusi Chen)