logo

HAUSA

Yin girbin tumatir a lardin Henan

2024-05-20 12:53:59 CMG Hausa

Yadda aka yi girbin tumatir sa'annan ake shirin sayar da su zuwa wurare daban-daban a wani filin noman tumatir dake birnin Anyang na lardin Henan na kasar Sin. Noma tushen arziki. (Murtala Zhang)