logo

HAUSA

Xi ya jaddada muhimmancin kyautata tsarin yawon bude ido na zamani

2024-05-17 21:23:47 CMG Hausa

 

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya jaddada muhimmancin kara azama, wajen inganta tsarin yawon bude ido na zamani, da ingiza gina kasar Sin mai ikon cin gajiyar yawon bude ido.

Shugaba Xi ya yi kiran ne cikin umarni da ya gabatar, game da aikin da ya jibanci sashen na yawon bude ido a kasar Sin.   (Saminu Alhassan)