Wani biki na musamman da ya amfani aikin samar da fina-finai a kasar Sin
2024-05-17 09:34:37 CMG Hausa
A cikin shirinmu na yau za a yi bayani kan wani kasaitaccen bikin fina-finai na kasa da kasa da ya gudana a birnin Beijing na kasar Sin a kwanakin baya. (Bello Wang)