logo

HAUSA

Adadin motocin da aka kera da sayarwa a kasar Sin a watan Afirilu ya karu cikin sauri

2024-05-16 15:37:16 CGTN HAUSA

 Sabbin alkaluman da kungiyar masana’antun kera motocin kasar Sin ta fitar a kwanan baya, sun nuna cewa, a watan Afirilun da ya gabata, adadin motocin da aka kera, da wadanda aka sayar a kasar ya karu cikin sauri. Bari mu duba karin haske kan batun ta shirinmu na yau: