Zafi ya yi matukar tsananta a kasar Mexico
2024-05-16 15:51:25 CMG Hausa
Ga yadda mazaunan birnin Mexico suke wasa da ruwa don magance yanayin zafi, wanda a wannan karo zafin ya yi matukar tsananta a jihohi da dama dake kasar Mexico.(Zainab Zhang)