Shugabannin Sin da Rasha sun tattauna da juna
2024-05-16 11:35:07 CMG Hausa
Da safiyar yau Alhamis, shugaban Sin Xi Jinping ya tattauna da takwaransa na kasar Rasha Vladimir Putin, wanda ke ziyarar aiki a nan kasar, a nan Beijing. (Amina Xu)