Vladimir Putin ya isa birnin Beijing
2024-05-16 08:59:19 CMG Hausa
Da misalin karfe 4 na yau da sanyin safiya, shugaban kasar Rasha Vladimar Putin ya isa Beijing don fara ziyarar aikinsa a ran 16 da 17 a nan kasar Sin bisa gayyatar da takwaransa Xi Jinping ya yi masa. (Amina Xu)