logo

HAUSA

Shuka gyada da na’urar zamani

2024-05-15 08:43:46 CMG Hausa

Manoman gundumar Zaoqiang ta birnin Hengshui dake lardin Hebei na kasar Sin suna shukan gyada da na’urar zamani a gonaki. (Jamila)