logo

HAUSA

Jirgin samar da mai samfurin Haikui-1

2024-05-15 08:45:53 CMG Hausa

An kaddamar da jirgin ruwan samar da mai a kan teku samfurin Haikui-1 a kusa da birnin Qingdao dake lardin Shandong na kasar Sin. (Jamila)