logo

HAUSA

Xinjiang: Manoma na tuka motocin aikin gona yayin feshin maganin kashe kwari a gonakin auduga

2024-05-14 15:38:12 CMG Hausa

Manoma suna tuka motocin aikin gona yayin feshin maganin kashe kwari a gonakin auduga a yankin Changji da ke jihar Xinjiang a yammacin kasar Sin. (Tasallah Yuan)