logo

HAUSA

Ga yadda sojojin kasar Sin suke murmushi a lokacin da suke samun horo ko yin wasa a sansanoninsu

2024-05-13 10:41:26 CMG Hausa

A lokacin da ranar Murmushi ta Duniya ke karatowa, bari mu shiga wani sansanin sojin kasar Sin, mu duba yadda sojojin kasar Sin suke murmushi a lokacin da suke samun horo ko yin wasa a yau da kullum. (Sanusi Chen)