logo

HAUSA

Injin mutum mutumi a BMW

2024-05-13 13:50:31 CMG Hausa

Ana amfani da injin mutu mutumi a kamfanin Hams Hall na rukunin kera mota na BMW dake karkarar Birmingham na Birtaniya domin yin aikin gadi. (Jamila)