logo

HAUSA

Wadannan matakai sun sa kasar Sin samun ci gaba a fannin cinikayya

2024-05-13 08:20:00 CMG Hausa

A watannin Janairu da Fabrairu na shekarar bana, kasar Sin ta samu sakamako mai armashi a fannin cinikayyarta da sauran kasashe, inda yawan kayayyakin da kasar ta sayar zuwa kasuwannin ketare ya karu sosai. A cikin shirin mu na yau, za mu duba yadda kasar Sin ke sa kaimi ga bangaren cinikayya. (Bello Wang)