Samar da lantarki bisa iska da hasken rana
2024-05-13 13:52:37 CMG Hausa
Birnin Baotou na jihar Mongolia ta gida ta kasar Sin yana amfani da damar samun ci gaba ta hanyar amfani da sabon makamashi, kuma ya cimma burin raya masana’antun samar da wutar lantarki bisa karfin iska da hasken rana cikin sauri. (Jamila)