logo

HAUSA

Shugaba Xi ya taya Jose Mulino murnar lashe zaben shugaban kasar Panama

2024-05-11 20:10:51 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya taya Jose Raul Mulino, murnar lashe zaben shugaban kasar Panama. (Saminu Alhassan)