logo

HAUSA

Shugaba Xi ya zanta da firaministan Hungary a Budapest

2024-05-09 22:39:11 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya zanta da firaministan Hungary Viktor Orban a birnin Budapest a Alhamis din nan.  (Saminu Alhassan)