Wutar wasannin Olympics na Paris ta isa birnin Marseille
2024-05-09 21:58:49 CMG Hausa
Jirgin ruwa mai suna “Belem” da ke dauke da wutar wasannin Olympics na Paris ya isa birnin Marseille, da ke kudancin kasar Faransa a jiya Laraba. Tun daga yau kuma, za a fara kewayawa da wutar zuwa fadin kasar Faransa.