Xi ya halarci bikin maraba da zuwansa kasar Hungary
2024-05-09 16:36:47 CMG Hausa
Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya halarci bikin maraba da zuwan sa kasar Hungary, wanda shugaban kasar Tamas Sulyok, da firaministan kasar Viktor Orban suka shirya masa a birnin Budapest, a Alhamis din nan. (Saminu Alhassan)