logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya isa birnin Budapest na kasar Hungary

2024-05-09 03:18:41 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya isa birnin Budapest fadar mulkin kasar Hungary a ranar Laraba 8 ga watan nan.

Bisa gayyatar da shugaban kasar Hungary Tamas Sulyok da firaministan kasar Viktor Orban suka yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya fara gudanar da ziyarar aiki a Hungary a ranar Laraba 8 ga watan nan na Mayu bisa agogon wurin.(Saminu Alhassan)