logo

HAUSA

Shugaban kasar Sin da takwaransa na Hungary sun gana a Budapest

2024-05-09 17:16:01 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da takwaransa na kasar Hungary Tamas Sulyok a birnin Budapest a yau Alhamis. (Saminu Alhassan)