logo

HAUSA

Shugaba Xi Jinping ya isa Belgrade

2024-05-08 04:05:56 CMG Hausa

Shugaban kasar Sin Xi Jinping, ya isa Belgrade da yammacin ranar Talata bisa agogon birnin, cikin wani jirgi na musammam domin ziyarar aiki a Serbia. Shugaba Xi na ziyarar ce bisa gayyatarsa da shugaban Jamhuriyar Serbia, Aleksandar Vucic ya yi. (Fa’iza Mustapha)