logo

HAUSA

Cibiyar al’adun kasar Sin da ke birnin Belgrade

2024-05-07 20:35:51 CMG Hausa

Cibiyar al’adun kasar Sin ke nan da ke birnin Belgrade, babban birnin kasar Serbia, inda ake koyar da darrusan Sinanci da kayayyakin kide-kiden gargajiya da wasan Taichi da sauransu, don fahimtar da al’ummar kasar Serbia game da al’adun kasar Sin.