logo

HAUSA

Shugabannin Sin da Faransa sun fara tattaunawa

2024-05-07 00:08:20 CGTN

A ranar 6 ga wannan wata da yamma, agogon kasar Faransa, shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron sun fara tattaunawa a fadar Elysee. (Jamila)