logo

HAUSA

Sin da Faransa sun cimma sanarwar hadin gwiwa da dama da yarjejeniyoyi tsakanin ma’aikatunsu

2024-05-07 16:09:24 CMG Hausa

Bisa gayyatar da shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron ya yi masa, shugaban jamhuriyar jama’ar kasar Sin Xi Jinping ya ziyarci kasar Faransa tsakanin ranaikun 5 zuwa 7 ga watan Mayun nan. Yayin ziyarar tasa, sassan biyu sun cimma sanarwar hadin gwiwa 4, da yarjejeniyoyin hadin gwiwa da kundin bayanai 18.  (Saminu Alhassan)