logo

HAUSA

Ayarin motocin shugaba Xi Jinping sun isa tsaunin Col du Tourmalet

2024-05-07 22:04:11 CMG Hausa

Ayarin motocin shugaban kasar Sin Xi Jinping sun isa tsaunin Col du Tourmalet da ke Faransa a ranar Talata. (Yahaya)