Xi Jinping ya halarci bikin maraba da zuwa da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya shirya masa
2024-05-06 21:53:22 CMG Hausa
Shugaban kasar Sin Xi Jinping ya halarci bikin maraba da zuwa da shugaban Faransa Emmanuel Macron ya shirya masa, a yau Litinin.