Shugabannin Sin da Faransa sun gudanar da wani karamin rukunin tattaunawa
2024-05-06 22:17:50 CMG Hausa
Shugaban kasar Sin Xi Jinping da takwaransa na Faransa Emmanuel Macron, sun gudanar da wani karamin rukunin tattaunawa, yau Litinin a fadar Elysee dake birnin Paris. (Fa’iza Mustapha)