An fara ganawar shugabannin Sin da Faransa da EU
2024-05-06 17:41:07 CMG Hausa
Yau Litinin da safe, bisa gayyatar da aka yi masa, shugaban kasar Sin Xi Jinping ya gana da shugaban kasar Faransa Emmanuel Macron da shugabar kwamitin kungiyar EU Ursula von der Leyen a fadar Elysee ta kasar Faransa. (Maryam)