logo

HAUSA

Bikin baje koli na kekuna na kasa da kasa na kasar Sin karo na 32

2024-05-06 16:03:22 CMG Hausa

An bude bikin baje koli na kekuna na kasa da kasa na kasar Sin karo na 32 a birnin Shanghai, wanda ya hallara kamfanoni kimanin 1460, tare da nuna yanayin bunkasuwar sha'anin kekuna da fasahohin dake shafar sha'anin.(Zainab Zhang)